Nigeria
HAISAM HASSAN HARUNA (HAISAM MUSIC) Haisam Hassan Haruna, wanda aka fi sani da Haisam Music, mawaki ne daga Kano, Najeriya. Yana hada salon R&B, Afrobeat, da Hausa vibes domin kawo sabon sauti daga Arewa zuwa duniya. An san Haisam da wakoki masu cike da soyayya, hustling, da rayuwar matasa a Nigeria. Salon sa yana hade harshen Hausa da Turanci, yana sa wakarsa ta dace da kowa โ daga Kano har zuwa international audience. Da burin zama daya daga cikin manyan artists daga Arewa, Haisam yana kokarin kawo canji ta hanyar wakoki masu maโana da sauti na zamani. ๐ Location: Kano, Nigeria ๐ต Genre: R&B | Afrobeat | Hausa Fusion ๐ฉ Booking/Contact08088144481&09066266383(email) haisamhassanharuna@gmail.comQXASOQ
No toplines available yet